22 Janairu 2026 - 21:11
Source: ABNA24
Kwamandojin Sojoji Sun Gana Da Kwamandojin IRGC + Hotuna Da Bidiyo

A ranar tunawa da dakaru masu kare juyin juya hali IRGC, Janar Hatami da Manjo Janar Pakpour, suna jaddada haɗin kai tsakanin Sojoji da IRGC: Ba Za A Taɓa Barin Wani Keta Iyaka A Kan Wannan Ƙasa Mai Tsarki Ba. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kwamandojin sun tabbatar da haɗin kai na sojojin da ke fuskantar makircin abokan gaba a yayin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Hussain (AS) da kuma ranar kare juyin juya hali, Babban kwamandan sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, tare da wakilin jagora na sojoji da gungun kwamandojin IRGC, wakilin shugabancin koli a cikin IRGC, da kwamandojin wannan cibiyar juyin juya hali sun gana tare da tattaunawa.

Your Comment

You are replying to: .
captcha